Sie sind auf Seite 1von 5

📖RAYUWA KENAN📖

✨Ka godema Allah✨

-Kana gani 👀
-Wani bai gani👀

-Kana ji 👂🏻
-Wani bai ji 👂🏻

-Kana tifiya🚶🏻
-Wani baidama kafan tafiya🚶🏻

-Kanada lapiya 👳🏼
-Wani na gadan asibiti ko abinci bai iya ci 😰

-Katashi da iyayenka 👪
-Wani a maraya ya tashi baitaba ganin iyayensa ba🙇🏻

-Kana Raye 🌝
-Wani yau yamutu 🌑

-ALHAMDULILLAH♍

-IDAN HARKA GODEMA ALLAH KAYI KOKARI KATURA WANNAN SAKON📨 ZUWAGA
WASU GROUPS👥 KO ABOKANANKA👫.
*Kayi Ibada akan sharudai guda biyu:✌🏻*
1. Yinta da Ikhlasi.
2. Ynita akan Sunnah.

*Ka nemi yarda guda biyu:✌🏻*


1. Yardar Allah.
2. Yardar Iyaye.

*Ka roqi abubuwa guda biyu:✌🏻*


1. Samun Rahamar Allah.
2. Tsira daga Azabar Allah.

*Ka kare abubuwa guda biyu:✌🏻*


1. Addinin ka.
2. Mutuncin ka.

*Ka yaqi abubuwa guda biyu:✌🏻*


1. Jahilci.
2. Talauci.

*Kaci moriyar abubuwa guda biyu:✌🏻*


1. Lokaci.
2. Lafiya.
*Ka yawaita tunanin abubuwa guda biyu:✌🏻*
1. Kwanciyar Kabari.
2. Tashin Alkiyama.

*Ka tabbatu akan abubuwa guda biyu:✌🏻*


1. Fadar gaskiya.
2. Rukon Amana.

*Ka rage abubuwa guda biyu:✌🏻*


1. Yawan cin abinci.
2. Yawan bacci.

*Ka yarda da abubuwa guda biyu:✌🏻*


1. Qaddara mai kyau.
2. Qaddara mara kyau.

*Ka fifita soyayya guda biyu:✌🏻*


1. Son Allah.
2. Son Manzon Allah.

*Ka siffantu da dabi'u guda biyu:✌🏻*


1. Ganin girman na sama.
2. Tausayawa na kasa.

*Ka nemi tsarin abubuwa guda biyu:✌🏻*


1. Shedanun cikin Aljanu.
2. Shedanun cikin Muatane.

*Ka sadaukar da rayuwar akan abubuwa guda biyu:✌🏻*


1.Neman ilimi.
2. Yin aiki da ilimi.

*Ka shige gaba a wajan abubuwa guda biyu:*✌🏼


1. Aikin Alkhairi.
2. Kira ga Alkhairi.

*Ina fatan zakuyi abu biyu:*✌🏼


1. Aiki da abinda saqon ya qunsa.
2. Turawa 'yan uwa domin su amfana.
CHOOSE ONE AMONG THE FOLLOWING OPTION WITH OUT SHELFISHNESS
Who is the most highest beautiful girl.........?
* AYSHERT
* MARYAM
* FATIMAH
* HAUWA
* ZAINAB
* HAFSAT
* UMMI
* FAUZIYA
* SA,ADATU
* SADIYYA
* SHAMSIYYA
* ZAHRAH
* NAFISAT
* NA,IMA
* LAWIZA
* HANZIYA
* ZUWAIRAT
* LAMI
* HUSSAINA
* HASSANA
* TALATU
* YUSRAT
* ZUHRAT
* RAMLAT
* SARATU
* IKILIMA
* JUMMAI
* SHAFA,ATU
* SALMA
* SUMAYYA
* RUKAYYA
* HALIMA
* GOGGOJI
* TALATU
* ASABE
* FALMATA
* ASMA,U
* LAURE
Hhhhhhhh if you are nt hear you name as you are a female sorry 4 me woo i 4get dat,s why.
According to my choice the most beautiful baby is ............ and what of you?

Via. Abdulaxeez
Kana Bukatar
Lafiya? Yawaita
Azumi,

Kana Bukatar
Hasken Fuska?
Yawaita Sallar dare.

Kana Bukatar Ka
sakata Kawala?
Yawaita Karanta
Alqur'ani.

Kana Bukatar Tsira?


Kiyaye Sallah Akan
Lokutansu.

Kana Bukatar Farin


Ciki? Yawaita
Istigfari.

Kana Bukatar
Gushewar bakin
Ciki?Ka lizimci
Addu'a.

Kana Bukatar
Albarka? Yawaita
Salati ga ANNABI
(SAW).

Kana Bukatar
Gushewar Kunci?
Yawaita karanta
Lahaula Wala
Quwwata illa Billah.

Kana bukatar Yalwar


Arziki? Yawaita
Zhikiri bayan Sallar
Asuba (Tsakanin
Alfijir da fitowar
Rana), yawaita
Kyauta da Sadaka.

Kana Bukatar farin


Jini? Ka guji cin
Amana!

Kana bukatar Lada


Batare da Ka
wahalaba?
Tura Wannan Sakon
ga wanda Allah ya
Bawa Iko.
A SHA DARIYA MANA😁😄😁Wani mutum ne ya yi sabuwar amarya👰🏼, Bayan kwana biyu sai ya
gamu da abokan shi👬👭👫, su ka tambayeshi "Bala ya amarya👰🏼?", sai ya ce "kai ai ni ana cewa
mata👱🏼‍♀👧🏻👩🏼tara suke basu cika goma ba amma ni tawa matar👩🏼 ta cika goma cif, dan matata ita
muslimatin, muminatin, kanitatin, sadikatin, sa'imatin kai har zuwa karshe." Sai suka ce" kai Bala ka yi
sa'a. Allah ya bada zaman lafiya."Bayan yan watanni kadan sai su ka hadu da abokan👬👭👬👭👬 na shi,
sai suka ce "Bala ya muslimatin?". Sai yace "ai yanzu ta zama muguwatin,😁 munafukatin,😁
kazamiyatin😁, makiratin,😁 shegiyatin,😁 azzalumatin😁😁."kuma saura kiris tazama bazawaratin..
😁😁😁😁🙋🏼 ‍♂.....Da fatan kinsha Dariyatin😁😁😁😁😁😀😁😁😁
Idan kwalba ta
fashe za a ji kukan fashewarta ne sau daya
amma za a taka ta sau goma. Haka mummunar
magana ta ke idan aka fade ta, za a ji ta sau
daya, amma za ta dade tana zungurar zukata.
Idan kana cikin damuwa ka jira samun sauki
daga wurin Allah, wannan jiran da kake yi ibada
ne. Domin kyautata zato ne ga Allah. Wanda ya kyautata ma Allah zato kuwa lallai ne Allah
zai ishe shi.
Ana sanin darajar
mutum ne ta hanyar halinsa ba ta hanyar
matsayin gidansu ba. Gina kanka da kanka. Ka daina gadara da matsayin gidanku

Das könnte Ihnen auch gefallen